20 lines
972 B
Markdown
20 lines
972 B
Markdown
# Menene Musa ya gaya wa Lebiyawa ya sani game da su Yau, tun da yake da rai?
|
|
|
|
Musa ya ce ma Lebiyawa da cewa ya sani tayarwar su kuma da yanda suke ta tawaye găba da Yahweh.
|
|
|
|
# Don me Musa ya gaya wa Lebiyawa su taru a gabansa tare da dukkan dattawan ƙabilunsu da shagabanei?
|
|
|
|
Musa ya gaya wa Lebiyawa su tara dattawa da shugabanen domin ya yi maganarsa cikin kunuwansu kuma ya kira sama da ƙasa su shaida găba dasu.
|
|
|
|
# Menene Musa ya ce zai faru idan mutanen suka juya daga hanyar da Musa ya umarce su?
|
|
|
|
Musa ya ce masifa zai auko a kan mutanen cikin kwanki masu zuwa bayan suka juya daga hanyar da Musa ya umarce su.
|
|
|
|
# Don me Musa ya ce masifa zai auko kan mutanen?
|
|
|
|
Musa ya ce masifa zai auko domin za su abin da ke mugu a idanun Yahweh, domin su sa shin fushi ta wurin aikin hannuwansu,
|
|
|
|
# Me ya sa Musa ya ce ya san abin da zai faru bayan mutuwarsa?
|
|
|
|
Musa ya ce bayan mutuwansa mutanen za su lalacer da kansu sosai kuma su juya daga hanyar da Musa ya umarcesu.
|