ha_tq/2sa/06/16.md

8 lines
353 B
Markdown

# Menene amsar Mikal lokacin da ta ga sarki Dauda yana tsalle yana rawa a gaban Yahweh?
Lokacin da Mikal taga sarki na tsalle da rawa a gaban Yahweh, sai ta bashe da Dauda a zuciyarta.
# Bayan da aka kafa akwatn alkawarin Yahweh a wurin sa wane irin baiko ne Dauda yayi wa Yahweh?
Sai Dauda ya miƙa hadayun ƙonawa da hadayun salama a gaban Yahweh.