ha_tq/1ti/05/19.md

4 lines
162 B
Markdown

# Menene ya zama tilas ya kasance akwai kafin a karɓi kara a kan dattijo?
Ya zama tilas akwai shaidu kusan biyu ko uku kafin a karɓi zargi a kan wani dattijo.