8 lines
353 B
Markdown
8 lines
353 B
Markdown
# Menene yasa masubi zasu yi biyayya da kowane hukuma ta mutum?
|
|
|
|
Zasu yi biyayya da kowane hukuma ta mutum domin Allah ya na so ya yi amfani da biyayyar su don ya rufe maganar rashin sanin wautan mutane.
|
|
|
|
# A maimakon suyi amfani da yancinsu kamar mayafin mugunta, menene baƙin, zababbun za su yi?
|
|
|
|
Za su yi amfani da yancinsu don su zama bayin Allah.
|