Karin magana nawa ne da kuma waƙoki nawa ne Sulaiman ya ke da su?
Sulaiman na da misalai misalai dubu uku da kuma waƙoƙi dubu ɗaya da biyar.
Tun daga ina ne mutane ke zuwa jin hikimar Sulaiman?
Mutane na zuwa daga dukan al,ummai don su ji hikimar Sulaimanu.