ha_tq/1jn/02/09.md

174 B

Menene yanayin ruhaniyar wanda yake cewa yana cikina haske, amma ya na gaba da ɗan'uwansa?

Wanda ya ke cewa ya na haske, amma yana gaba da ɗan'uwansa, ya na cikin duhu.