# Menene Adonija ya ce wa Betsheba lokacin da ya zo wurin ta? Adonija ya ce dukan Isra'ilawa suna san shi ya zama sarki.