# Menene Ubanninsu sun yi a loƙacin da Yahweh ya ce masu su juyo daga miyagun hanyoyinsu da ayyukansu na mugunta? Ubannensu ba za su ji ba kuma ba su saurare Yahweh ba. # Menene mutanen sun ce a loƙacin da suka tuba? A loƙacin da suka tuba, mutanen sun ce, "Shirin Yahweh mai runduna na nan daidai da maganarsa da kuma ayyukansa, kuma ya aikata."