# Me ya sa dukkan masu kaunar Yerusalem sun murna tare da ita kuma su yi mata farinciki? Mu yi farinciki da Yerusalem kuma mu yi murna dominta, gama za ku yi reno ku kuma ƙoshi; da nonnanta za ku ta'azantu; gama za ku sha ku ƙoshi ku kuma ji dainn yalwar ɗaukakarta.