# Mene ne Yahweh yayi wa yaƙe-yaƙe? Ya sa yaƙe-yaƙe sun ƙare har zuwa iyakar duniya, ya kakkarya baka ya daddatsa mãsu gutsu--gutsu, kuma ya ƙone garkuwoyi.