# Wane ne ya kamata ya yabi Yahweh? Su barorin Yahweh, waɗanda suke tsayawa a cikin haikalin Yahweh, kuma waɗanda suke cikin harabun gidan ya kammata su yabi Yahweh.