# Ga wanene Musa ya ba da ƙalmomin dokar cikin litafi sa'ad da ya gama rubutu? Musa ya ba ƙalmomin dokokin wa Lebiyawa wanda suka ɖauke akwatin alkawarin shaidar Yahweh. # Menene Musa ya gaya wa Lebiyawa su yi da litafin sheri'a sa'ad da ya gama rubutun? Musa ya gaya wa Lebiyawa su dauka litafin shari'a su sa shi a gefen akwatin alƙawarin shaidar Yahweh Allahnsu domin ya kasance a can ya zama shaida gába dasu.