# Har na tsawon wane lokaci ne Sulaiman ya gina fãdarsa? Sulaiman ya ɗauki shekara goma sha uku yana gina fãdarsa. # Wane jeji ne Sulaiman ya gina fãdarsa dashi. Sulaiman ya gina fãdarsa da daga lebanon.