# Karin magana nawa ne da kuma waƙoki nawa ne Sulaiman ya ke da su? Sulaiman na da misalai misalai dubu uku da kuma waƙoƙi dubu ɗaya da biyar. # Tun daga ina ne mutane ke zuwa jin hikimar Sulaiman? Mutane na zuwa daga dukan al,ummai don su ji hikimar Sulaimanu.