ha_tq/mrk/08/31.md

4 lines
213 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Game da wace aukuwa na nan gaba ne Yesu ya fara koyar wa almajiransa akai a fili?
Yesu ya koya wa almajiransa ce wa Ɗan mutum zai sha wahala, za a ki shi, za a kashe shi, sanan kuma zai tashi bayan kwana uku.