16 lines
503 B
Markdown
16 lines
503 B
Markdown
|
# Mene ne marubucin ya roƙi Allah mai runduna yayi wa kurangan?
|
||
|
|
||
|
Allah mai runduna; ka juyo, ka duba daga sama kayi la'akari ka kula da wannan kuringar.
|
||
|
|
||
|
# Wane ne ya dasa kuringar kuma girmar da ita?
|
||
|
|
||
|
Hannun Allah mai runduna na dama ya dasa itacen kuma ya sa reshen ta girma.
|
||
|
|
||
|
# Mene ne yake faruwa da kuringar?
|
||
|
|
||
|
Kuringar an ƙona kuma an sare shi ƙasa.
|
||
|
|
||
|
# Mene ne marubucin yake so ya faru da maƙiyan Allah mai runduna?
|
||
|
|
||
|
Marubucin yana so maƙiyan Allah mai runduna su hallaka saboda tsautawarsa.
|