ha_tq/psa/46/01.md

8 lines
239 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Yaya marubucin ya kwatanta Allah?
Allah shi ne mafakarmu da ƙarfinmu, Mai matuƙar taimako a lokacin wahala.
# Mene ne Isra'ila ba za su yi ba, ko da duniya ta canza kuma ko an girgiza duwatsu har cikin tekuna?
Ba za su ji tsoro ba.