8 lines
465 B
Markdown
8 lines
465 B
Markdown
|
# Menene Yahweh ya gaya wa Musa zai faru da mutanen idan Yahweh ya boye fuskarsa daga gare su?
|
||
|
|
||
|
Yahweh ya ce wa Musa masifu da wahalai zasu auka wa mutanen kuma zai ɓoye fuskarsa daga gare su domin suka juya zuwa waɖansu alloli.
|
||
|
|
||
|
# Menene Yahweh ya ce wa Musa zai yi bayan mutanen suka manta da alƙawarain Yahweh?
|
||
|
|
||
|
Yahweh ya ce wa Musa a ranar da mutanen suka watsar da alƙawarin, fushinsa zai kunnu a kansu, zai yashe su, kuma zai ɓoye fuskarsa daga gare su.
|