ha_tq/deu/16/18.md

12 lines
482 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# A ina ne Isra'ilawa za su sami alkalinsu da shugabannai?
Alƙalai da shugabannei za su ɖauka daga kowane ƙabilarsu ya yi shari'an mutanen da shari'a ta adalci.
# Me ya sa alkalai da shugabannen ba za su nuna son kai ko su ci hanci ba?
Cin hanci yana makantar da idanu kuma ya karkatar da maganganun adali.
# Menene alƙalai da shugabanei za su riɓanya ta wurin bin adalci?
Dole ne su bi adalci bayan adalci kadai, domin za su rayu kuma su gaje ƙasar da Yahweh zai ba su.