4 lines
355 B
Markdown
4 lines
355 B
Markdown
|
# Menene Yahweh ya ce za ya yi saboda yadda Dauda ya rena Yahweh ya kuma ɗauki Mata Yuruyah Bahitte ta zama matarsa?
|
||
|
|
||
|
Yahwe ya ce wa Dauda takobi bazata bar gidan kaba, cewa Yahweh za tada balai a gidan Dauda gaba da gidan sa, cewa makwabta sa za su kwana da matan sa tsakiyar rana, cewa kuma 'ya'yan Dauda wandanda za a haifa masa ba shakka za su mutu.
|