12 lines
499 B
Markdown
12 lines
499 B
Markdown
|
# A wane littafi ne waƙar jana'izar da Dauda ya raira wa Saul da ɗansa Yonatan ya rubuta?
|
||
|
|
||
|
Waƙar jana'izar da Dauda ya raira wa Saul da kuma ɗansa Yonatan ya rubuta a litafin Yashar.
|
||
|
|
||
|
# Menene mutuwa, kashewa a kan tudun Israila?
|
||
|
|
||
|
ɗaukar Israila ta mutu.
|
||
|
|
||
|
# Menene yasa Dauda ya cewa kar a yi shelar mutuwar ɗaukar Israila a Gat da Ashkelon
|
||
|
|
||
|
Dauda yace kada a yi shelarsa a Gad da Ashkelon, domin ka da 'yan'matan Filistiyawa su yi farin ciki, domin ka da 'yan'matan marasa kaciya su yi biki.
|