ha_tq/1ki/07/01.md

8 lines
212 B
Markdown
Raw Permalink Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Har na tsawon wane lokaci ne Sulaiman ya gina fãdarsa?
Sulaiman ya ɗauki shekara goma sha uku yana gina fãdarsa.
# Wane jeji ne Sulaiman ya gina fãdarsa dashi.
Sulaiman ya gina fãdarsa da daga lebanon.