910 B
910 B
an kone shi kurmus
Ana iya juya wannan cikin yanayi na aikatawa.AT: "firist ya koneshi kurmus"(UDB)(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Eliyaza da Itamar
Ka juya wannan sunayen yadda ka juya a 10:5
Me ya sa ba ku ci...a gaban sa?
Musa ya mori tambaya ya ƙwabi Eliyaza da Itamar.Wannan tambayar rashin amsar ana iya juya ta kamar kalmomi.AT:"Da ka ci...a gababn sa".(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
da shike mai tsarki ne
" da shike baikon na zunubi mai tsarki ne"
domin a dauke zunuban jama'ar
Sa Yahweh ya gafarta zunuban mutanen Isra'ila ana furta shi ne kamar zunubi ya zama wani abu ne da Yahweh yake dauke wa mutane.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
a gabansa
" a gabansa"
ba a kawo jininsa ba
Ana iya juya wannan cikin yanayi na aikatawa.AT: " Baku kawo jininsa ba"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)