ha_tn/lev/10/03.md

1.2 KiB

wannan shi ne Yahweh yake magana a kai sa'ad da ya ce"zan bayyana tsarkina...ga dukkan mutane".

wannan yana da magana cikin magana.Magana kai tsaye na iya zama maganar da ba kai tsaye ba.AT:"wannan shi ne Yahweh yake magana a kai da ya ce zai bayyana tsarkinsa...wanda ya matso gareni za a daukaka shi...mutane"( duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

zan bayyana tsarkina ga waɗanda suka matso gare ni

Kalmomin nan "wanda ya matso gare ni" ya na nufin firistoci wanɗanda ke yi wa Yahweh hidima."zan nuna wa waɗanda su ka matso kusa domin su yi mani hidima cewa ni mai tsarki ne" ko "waɗanda suka matso gare ni domin yi mun hidima dole su yi da tsarki"

za a daukaka ni a gaban dukkan mutane

sashi na biyu na maganar Yahweh ya shafi firistoci,ma su matsowa ku sa da Yahweh.Ana iya juya wannan a yanayi na aikatawa.AT:"Dole su girmama ni a gaban mutane" ko "Dole su girmama ni a idanun dukkan Jama'a(duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Mishayel...Elzafan...Uziyel

wannan sunayen maza ne.(duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

'yan'uwanku

wannan ba yana nufin ƴan'uwa na ciki ba.Anan ƴan'uwa na nufin dangi ko ƴa'ƴan kawu